YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Gwamna Abba Ya Amince da Ƙarin Albashin Malaman Jami’o’in Kano
Labaran gida, Babban Labari

Gwamna Abba Ya Amince da Ƙarin Albashin Malaman Jami’o’in Kano

Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da ƙarin albashi ga malamai da sauran ma’aikatan jami’o’in jihar.Ƙarin albashin zai shafi Jami’ar ...

Read More
NERC Ta Rushe Kwamitin Gudanarwar Kaduna Electric
Labaran gida, Kasuwanci

NERC Ta Rushe Kwamitin Gudanarwar Kaduna Electric

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, NERC, ta rushe kwamitin gudanarwar kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric, sakamakon matsalar ...

Read More
Sojoji Sun Ceto Mutane 33 da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Su a Zamfara
Babban Labari, Tsaro

Sojoji Sun Ceto Mutane 33 da ’Yan Bindiga Suka Yi Garkuwa da Su a Zamfara

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation Fansan Yamma sun ceto mutane 33 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a ƙaramar hukumar Tsafe ...

Read More
Kashim Shettima Zai Shafe Mako Biyu Yana Karatu da Nazari a Lokacin Hutu
Nishadi, Babban Labari

Kashim Shettima Zai Shafe Mako Biyu Yana Karatu da Nazari a Lokacin Hutu

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, zai shafe makonni biyu yana karatu da yin nazari kan rayuwa da harkokin shugabanci yayin hutunsa na mak...

Read More
Shari’ar Kisan Tupac Shakur Za Ta Fara Bayan Shekaru 30
Nishadi

Shari’ar Kisan Tupac Shakur Za Ta Fara Bayan Shekaru 30

Batun kisan shahararren mawakin rap, Tupac Shakur, wanda ya kwashe kusan shekaru 30 ba a warware shi ba, yanzu ya shiga matakin shari’a, yayin da mu...

Read More
Matar Gwamnan Jihar Osun ta jagoranci zanga-zangar Mata kan tashe -tashen hankula da kamen Yan jam'iyarsu gabanin zaben Gwamnan jihar
Siyasa

Matar Gwamnan Jihar Osun ta jagoranci zanga-zangar Mata kan tashe -tashen hankula da kamen Yan jam'iyarsu gabanin zaben Gwamnan jihar

Uwargidan Gwamnan Jihar Osun, Titilola Adeleke, ta jagoranci zanga-zangar mata a jihar domin nuna adawa da abin da suka bayyana a matsayin kame-kame b...

Read More
Yan sanda a Jihar kwara sun kama wata mata da ake zargin da kashe yar kishiyarta
Tsaro

Yan sanda a Jihar kwara sun kama wata mata da ake zargin da kashe yar kishiyarta

Rundunar ’yan sandan Jihar Kwara ta kama wata mata mai suna Sadiat Yunusa, bisa zargin ta shake ’yar mijinta mai shekaru uku, Ummaiyat har ta mutu...

Read More
kuɗin hayar gida mai ɗakuna biyu a wasu manyan unguwannin Lagos Island ya yi matuƙar tashin gwauron zabi, inda ya kai Naira miliyan 17.25
Babban Labari

kuɗin hayar gida mai ɗakuna biyu a wasu manyan unguwannin Lagos Island ya yi matuƙar tashin gwauron zabi, inda ya kai Naira miliyan 17.25

Wani sabon rahoto ya bayyana cewa kuɗin hayar gida mai ɗakuna biyu a wasu manyan unguwannin Lagos Island ya yi matuƙar tashin gwauron zabi, inda ya...

Read More
Tinubu ya buƙaci shugabannin addinai su yi Allah-wadai da ta’addanci da garkuwa da mutane
Babban Labari

Tinubu ya buƙaci shugabannin addinai su yi Allah-wadai da ta’addanci da garkuwa da mutane

Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya buƙaci shugabannin addinai da su ci gaba da yin magana a fili kan ta’addanci, garkuwa da mutane, ’yan bindiga, da k...

Read More
Za a dawo cigaba da gudanar da shirin rigakafin cizon sauro ranar Laraba, 12 ga Agusta 2026 bayan Rahoton Kwamitin bincike da gwamnatin kano ta nada
Lafiya

Za a dawo cigaba da gudanar da shirin rigakafin cizon sauro ranar Laraba, 12 ga Agusta 2026 bayan Rahoton Kwamitin bincike da gwamnatin kano ta nada

Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara ƙarfafa sa-ido kan tsarin gudanar da shirin rigakafin maganin cizon sauro na Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC) na ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka