YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Za a dawo cigaba da gudanar da shirin rigakafin cizon sauro ranar Laraba, 12 ga Agusta 2026 bayan Rahoton Kwamitin bincike da gwamnatin kano ta nada
Lafiya

Za a dawo cigaba da gudanar da shirin rigakafin cizon sauro ranar Laraba, 12 ga Agusta 2026 bayan Rahoton Kwamitin bincike da gwamnatin kano ta nada

Gwamnatin Jihar Kano ta ƙara ƙarfafa sa-ido kan tsarin gudanar da shirin rigakafin maganin cizon sauro na Seasonal Malaria Chemoprevention (SMC) na ...

Read More
’Yan Jarida a Kano Sun Samu horon kan nazarin bayanai da Bibiyar Ayyukan Kiwon Lafiya daga ISMPH
Babban Labari, Lafiya

’Yan Jarida a Kano Sun Samu horon kan nazarin bayanai da Bibiyar Ayyukan Kiwon Lafiya daga ISMPH

An bai wa ’yan jarida a Jihar Kano horo kan dabarun nazarin bayanan kiwon lafiya da kuma bibiyar ayyukan cibiyoyin kiwon lafiya matakin farko (PHC),...

Read More
Gwamnatin Jihar Kano Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Lafiyar Mata Masu Juna Biyu da Ƙananan Yara
Lafiya

Gwamnatin Jihar Kano Ta Ƙara Ƙaimi Wajen Inganta Lafiyar Mata Masu Juna Biyu da Ƙananan Yara

Gwamnatin Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Girma Gwamna, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ta ci gaba da nuna ƙuduri wajen inganta harkokin lafiya, musam...

Read More
Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro
Lafiya

Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da dakatar da dukkan ayyukan Shirin Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro a faɗin jihar nan take, domin tabbatar da gaskiya, ...

Read More
Hana yara shan sukari na inganta lafiyar ƙwaƙwalwarsu
Lafiya

Hana yara shan sukari na inganta lafiyar ƙwaƙwalwarsu

Wani sabon bincike ya nuna cewa rage yawan shan sukari ga yara tun daga haihuwa zuwa shekaru biyu na iya taimakawa wajen kare lafiyar ƙwaƙwalwa har ...

Read More
Sama da mutane 55475 ne suka kamu da  cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano
Lafiya

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kano

Sama da mutane 55475 ne suka kamu da cutar amai da gudawa, cikin watanni shida a Jihar kanoKwamishinan lafiya Dr Abubakar Labaran Yusuf ne ya bay...

Read More
Human Rights Watch Ta Yi Gargaɗi Kan Ayyukan Hako Mai Na Perenco A Kongo
Labaran Ketare, Lafiya

Human Rights Watch Ta Yi Gargaɗi Kan Ayyukan Hako Mai Na Perenco A Kongo

Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta yi gargaɗin cewa ayyukan hako mai da kamfanin Perenco ke gudanarwa a yankin Muanda d...

Read More
Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo
Lafiya, Labaran Ketare

Cutar Ebola Ta Bazu Zuwa Yankuna 47 A Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo

Cutar Ebola da ke ɓulla a Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo ta bazu zuwa yankunan kiwon lafiya 47 da ke faɗin larduna biyar na Adja a lardin Ituri, a...

Read More
Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran
Babban Labari, Lafiya

Sakatare Janar na MDD ya yi Allah wadai da hare-haren kan gine-ginen fararen hula a Iran

Sakatare Janar na Majalisar Ɗinkin Duniya (MDD), Antonio Guterres, ya bayyana cewa bai dace a kai hare-hare kan gine-ginen fararen hula ba, yayin da ...

Read More
Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar  cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.
Lafiya

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.

Gwamnatin kano ta jaddada kudurin hukumar KHETFUN na inganta asibitocin jihar cike da gaskiya da rikon amana wajen kashe kudin hukumar.Babbar Sak...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka