YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Barcelona ta kara mika tayin €60m kan dan wasan Manchester City Rodri
Wassani

Barcelona ta kara mika tayin €60m kan dan wasan Manchester City Rodri

Dan wasan dan asalin kasar sifaniya wanda ya kasance zakakurin dan wasan duniya a gasar cin kofin duniya na shekarar 2026 wanda ya gudanar a kasar Ame...

Read More
Kotun tafi da gidanka ta REMASAB ta hukunta Domino’s Pizza, FCMB, Jalsa Shop da Nasarawa Suya Spot kan karya dokokin tsafta da daurin sati biyu ko biyan tara
Labaran gida

Kotun tafi da gidanka ta REMASAB ta hukunta Domino’s Pizza, FCMB, Jalsa Shop da Nasarawa Suya Spot kan karya dokokin tsafta da daurin sati biyu ko biyan tara

Daga cikin wuraren kasuwanci da suka gurfana a gaban Kotun Tsaftar Muhalli ta REMASAB a zagayen dake gudanarwa duk sati na wannan makon akwai Domino...

Read More
Bangaren kirkire - kirkire shine kamfanin man fetur na biyu wajen Samar da kudin Shiga da aiyukan yi a Najeriya - Lai Muhammad
Nishadi

Bangaren kirkire - kirkire shine kamfanin man fetur na biyu wajen Samar da kudin Shiga da aiyukan yi a Najeriya - Lai Muhammad

Tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Lai Mohammed, a ranar Talata ya bayyana masana’antar kirkire - kirkire ta Najeriya a matsayin kafar samun...

Read More
Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu
Labaran gida, Babban Labari

Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu

Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Idriss Déby Itno, ya sanar da cewa zai yi amfani da ikon afuwa ga wasu mutanen da aka samu da laifi tare da yanke musu...

Read More
NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi
Labaran gida, Babban Labari

NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya (NHRC) ta yi Allah-wadai da wasu kalaman malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai ce...

Read More
Kotu a Syria Ta Yanke wa Bashar al-Assad Hukuncin Kisa
Labaran Ketare

Kotu a Syria Ta Yanke wa Bashar al-Assad Hukuncin Kisa

Wata kotu a Syria ta yanke wa tsohon shugaban ƙasar, Bashar al-Assad, hukuncin kisa ba tare da ya bayyana a gaban kotu ba, bayan ta same shi da laifu...

Read More
Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato
Babban Labari, Tsaro

Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation ENDURING PEACE da ke aiki a Jihar Filato sun samu nasarar dakile wani kwanton bauna da ake zargin...

Read More
Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari

Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta 10 a wani artabu da ’yan bindiga a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya...

Read More
Trump Ya Ce Cire Infantino Daga Shugabancin FIFA Zai Zama “Babban Kuskure”
Wassani

Trump Ya Ce Cire Infantino Daga Shugabancin FIFA Zai Zama “Babban Kuskure”

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce zai zama “babban kuskure” idan aka cire Shugaban FIFA, Gianni Infantino, daga mukaminsa, duk da matsin lambar...

Read More
Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai
Babban Labari, Tsaro

Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su rungumi zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna, yana m...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka