Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya da kuma bayar da gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya t...
Read More
Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya da kuma bayar da gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya t...
Read More
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cewa an kashe ’yan bindiga 17 da ake zargi a wata arangamar musayar wuta tsakanin jami’an tsaro da ...
Read More
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya yaba wa jami’an leƙen asiri da hukumomin tsaro bisa kama wasu mutane uku da ake zargi mambobin wata ƙungiyar m...
Read More
Rundunar Sojin Najeriya ta buɗe damar neman aikin soja na Short Service na Shekarar 2027 ga fararen hula da jami’an soji masu aiki da suka cika sha...
Read More
Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta saki wani kafinta mai suna Mustapha Marwana, bayan bincike ya tabbatar da cewa babu wata shaida da ke n...
Read More
Hukumar Kula da Yawan Jama’a ta Najeriya (NPC), tare da haɗin gwiwar UNICEF da sauran abokan hulɗa, ta ƙara faɗaɗa ƙoƙarin tabbatar da cewa k...
Read More
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Katsina United FC ta sanar da rasuwar ɗan wasanta, Ozoh Chinedu, wanda ya rasu a lokacin wani wasan sada zumunta na shar...
Read More
Shugaba Donald Trump, muna kira gare ka da ka sanya idanu kan halin da ake ciki a Jihar Osun ta Najeriya yayin da ake tunkarar zaɓe.Akwai ƙarin damu...
Read More
Gwamnatin Najeriya ta tura wata tawaga zuwa ƙasar Birtaniya domin rage wahalhalun da ’yan Najeriya da ke zaune a ƙasar ke fuskanta wajen samun fas...
Read More
Tsohon Gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso, ya ce wasu kalaman malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, na iya haifar da rarrabuwar kawuna...
Read More