YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Bangaren kirkire - kirkire shine kamfanin man fetur na biyu wajen Samar da kudin Shiga da aiyukan yi a Najeriya - Lai Muhammad
Nishadi

Bangaren kirkire - kirkire shine kamfanin man fetur na biyu wajen Samar da kudin Shiga da aiyukan yi a Najeriya - Lai Muhammad

Tsohon Ministan Yaɗa Labarai da Al’adu, Lai Mohammed, a ranar Talata ya bayyana masana’antar kirkire - kirkire ta Najeriya a matsayin kafar samun...

Read More
Davido ya kira Shugaba Donald Trump Kan Zaben Osun
Nishadi, Babban Labari

Davido ya kira Shugaba Donald Trump Kan Zaben Osun

Shugaba Donald Trump, muna kira gare ka da ka sanya idanu kan halin da ake ciki a Jihar Osun ta Najeriya yayin da ake tunkarar zaɓe.Akwai ƙarin damu...

Read More
Kashim Shettima Zai Shafe Mako Biyu Yana Karatu da Nazari a Lokacin Hutu
Nishadi, Babban Labari

Kashim Shettima Zai Shafe Mako Biyu Yana Karatu da Nazari a Lokacin Hutu

Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, zai shafe makonni biyu yana karatu da yin nazari kan rayuwa da harkokin shugabanci yayin hutunsa na mak...

Read More
Shari’ar Kisan Tupac Shakur Za Ta Fara Bayan Shekaru 30
Nishadi

Shari’ar Kisan Tupac Shakur Za Ta Fara Bayan Shekaru 30

Batun kisan shahararren mawakin rap, Tupac Shakur, wanda ya kwashe kusan shekaru 30 ba a warware shi ba, yanzu ya shiga matakin shari’a, yayin da mu...

Read More
An Naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa
Nishadi

An Naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa

An naɗa Sheikh Abdulƙadir Jiyali a matsayin Sarkin Takutaha na Ƙasar Hausa, a wani biki da aka gudanar a Fadar Mai Martaba Sarkin Daura, Alhaji Uma...

Read More
Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce
Nishadi

Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce

Sabuwar waƙar siyasa da fitaccen mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara ya saki ta jawo muhawara a kafafen sada zumunta bayan ta ƙunshi zarge-zarge kan ...

Read More
Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta
Nishadi

Tyla Ta Fasa Zuwa Najeriya Domin Taron Waƙoƙinta

Tyla ta cire Najeriya daga cikin jerin ƙasashen da za ta ziyarta a rangadin duniya da ta shirya domin tallata sabon kundin waƙoƙinta.Da farko, an t...

Read More
Amal Umar da Chidi Dike za su haɗu a sabon fim mai suna Love and Fate
Nishadi

Amal Umar da Chidi Dike za su haɗu a sabon fim mai suna Love and Fate

Fitacciyar jarumar Kannywood, Amal Umar, ta sanar da cewa za ta fito tare da shahararren jarumin Nollywood, Chidi Dike, a sabon fim mai suna Love and ...

Read More
Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"
Nishadi

Soja Boy ya yi martani ga Adam A. Zango, ya ce: "Kai ne mafi shahara amma mafi talauci a Kannywood"

Mawaki Soja Boy ya fitar da wani dogon bidiyo inda ya yi magana kan fitaccen jarumin Kannywood, Adam A. Zango, bayan kwanaki da ya yi alƙawarin bayya...

Read More
Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce
Nishadi

Alakanta mutum da shan ƙwaya ko hauka ba adawar siyasa ba ce

Lauya Abba Hikima ya bayyana cewa alakanta mutum da shan miyagun ƙwayoyi, shan giya ko kuma hauka saboda bambancin ra'ayin siyasa ba adawar siyasa ba...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka