YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025
Labaran gida, Babban Labari

ASUU Ta Yi Barazanar Yajin Aiki Kan Rashin Cika Yarjejeniyar 2025

Ƙungiyar Malaman Jami’o’in Najeriya (ASUU) ta umarci rassanta da ke jami’o’i 20 da su fara shirye-shiryen shiga yajin aikin gama-gari, bisa z...

Read More
Tinubu Ya Amince da Tsarin Zuba Jari Dala Biliyan 50
Babban Labari

Tinubu Ya Amince da Tsarin Zuba Jari Dala Biliyan 50

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da wani sabon tsarin zuba jari da aka tsara domin jawo sabbin jarin har dala biliyan 50 a fannin hako man f...

Read More
Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu
Labaran gida, Babban Labari

Shugaban Chadi Ya Sanar da Afuwa ga Wasu Fursunoni Domin Ƙarfafa Sulhu

Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Idriss Déby Itno, ya sanar da cewa zai yi amfani da ikon afuwa ga wasu mutanen da aka samu da laifi tare da yanke musu...

Read More
NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi
Labaran gida, Babban Labari

NHRC Ta Yi Allah-wadai da Kalaman Sheikh Jingir, Ta Buƙaci A Gurfanar da Shi

Hukumar Kare Haƙƙin Ɗan Adam ta Najeriya (NHRC) ta yi Allah-wadai da wasu kalaman malamin addinin Musulunci, Sheikh Sani Yahaya Jingir, tana mai ce...

Read More
Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato
Babban Labari, Tsaro

Sojojin Najeriya sun daƙile shirin kwanton ɓaunar ƴanbindiga a Filato

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation ENDURING PEACE da ke aiki a Jihar Filato sun samu nasarar dakile wani kwanton bauna da ake zargin...

Read More
Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari

Yan Sanda 10 Sun Rasa Rai bayan Arangama da Yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da mutuwar jami’anta 10 a wani artabu da ’yan bindiga a jihar Kebbi da ke Arewa maso Yammacin Najeriya...

Read More
Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai
Babban Labari, Tsaro

Sarkin Musulmi Ya Yi Kira ga ’Yan Najeriya Su Rungumi Zaman Lafiya da Haɗin Kai

Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya yi kira ga ’yan Najeriya da su rungumi zaman lafiya, haɗin kai da fahimtar juna, yana m...

Read More
Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya
Babban Labari, Tsaro

Gwamnatin Tarayya Ta Jaddada Tsaro a Najeriya

Gwamnatin Tarayya ta sake jaddada ƙudirin ta na ƙarfafa tsaro a faɗin Najeriya da kuma bayar da gudummawa wajen tabbatar da zaman lafiya a duniya t...

Read More
’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi
Babban Labari, Tsaro

’Yan Sanda Sun Tabbatar da Kashe ’Yan Bindiga 17 a Arangamar da yan Bindiga a Kebbi

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta tabbatar da cewa an kashe ’yan bindiga 17 da ake zargi a wata arangamar musayar wuta tsakanin jami’an tsaro da ...

Read More
DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci
Babban Labari, Tsaro

DSS Ta Saki Kafinta Mustapha Marwana Bayan An Wanke Shi Daga Zargin Alaƙa da Ta’addanci

Hukumar Tsaron Farin Kaya ta Najeriya (DSS) ta saki wani kafinta mai suna Mustapha Marwana, bayan bincike ya tabbatar da cewa babu wata shaida da ke n...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka