YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico
Babban Labari, Tsaro

Hukumar NDLEA Ta Kame Ƙwayoyi Naira Biliyan 480, Tare da Kama ’Yan Asalin Mexico

Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta sake gano wani gagarumin kamu na ƙwayoyi da darajarsu ta kai naira biliyan 480, ...

Read More
Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋
Babban Labari, Wassani

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋

Mikel Arteta na shirin sabunta sabon kwantiragin sa a 𝐀𝐑𝐒𝐄𝐍𝐀𝐋 a wannan bazarar, shirin kulob ɗin ya tabbata.An tabbatar da karin...

Read More
Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC
Babban Labari, Siyasa

Gwamna Sim Fubara ya janye daga neman tikitin takarar Gwamnan jihar Rivers a jam'iyyar APC

Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya janye daga takarar neman tikitin tazarcen kujerar Gwamna da yake a kai a APC wanda aka shirya gudanarwa ra...

Read More
Gwamnan kano Injiniya Abba Kabir Yusuf  ya kai ziyarar duba yadda aikin titin yankin Farm Centre ke gudana
Labaran gida

Gwamnan kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya kai ziyarar duba yadda aikin titin yankin Farm Centre ke gudana

Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar duba yadda aikin sake gina hanyoyin cikin birni ke gudana a yankin Farm Centre da ke cikin birnin...

Read More
Mutum Huɗu Sun Mutu Bayan Motar Golf Ta Nitse A Madatsar Ruwan Tomas Da Ke Danbatta
Labaran gida, Babban Labari

Mutum Huɗu Sun Mutu Bayan Motar Golf Ta Nitse A Madatsar Ruwan Tomas Da Ke Danbatta

Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da aukuwar wani mummunan hatsarin mota da ya raba mutane hudu da rayukansu, bayan da wata mota kirar Go...

Read More
kamfanin Ammasco ya shirya taron bayar da horo ga shugabannin makanikai daga sassa daban-daban na ƙasar nan, domin ƙara musu ilimi kan sabbin dabaru amfani da injina.
Babban Labari

kamfanin Ammasco ya shirya taron bayar da horo ga shugabannin makanikai daga sassa daban-daban na ƙasar nan, domin ƙara musu ilimi kan sabbin dabaru amfani da injina.

A rana ta biyu da Kamfanin samar da baƙin mai na Ammasco, ya shirya taron bayar da horo ga shugabannin makanikai daga sassa daban-daban na ƙasar nan...

Read More
Matasa Biyu Dauke da Bindigogi Sun Bude Wuta a Babban Masallacin San Diego, Amurka
Labaran Ketare, Babban Labari

Matasa Biyu Dauke da Bindigogi Sun Bude Wuta a Babban Masallacin San Diego, Amurka

Wasu matasa biyu dauke da bindigogi sun kai hari a babban masallacin da ke gundumar San Diego, Jihar California, Amurka. Rahotanni sun ce maharan sun ...

Read More
Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami
Labaran gida, Tsaro

Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami

Rundunar ƴansandan jihar Kano ta ƙaddamar da wani sabon sashen yaƙi da manyan laifuka irin su fashi da makami, garkuwa da mutane da kuma ƙwacen mo...

Read More
Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci dukan ma'aikatun Gwamnati da su daina amfani da takarda su rungum zamani.
Babban Labari

Shugaban kasa Bola Tinubu ya umarci dukan ma'aikatun Gwamnati da su daina amfani da takarda su rungum zamani.

Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci dukkan Ma’aikatun gwamnati na ƙasa, wato MDAs, da su sauya tsarin aikinsu zuwa na zamani ta hanyar amfani...

Read More
Rundunar Soji da haɗin gwiwar Joint Task Force  da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari  a yankin Arewa maso Gabas
Labaran gida, Tsaro

Rundunar Soji da haɗin gwiwar Joint Task Force da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari a yankin Arewa maso Gabas

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarun haɗin gwiwarta na Joint Task Force tare da Operation Hadin Kai sun samu nasarar daƙile wani hari mai ƙarfi da...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka