YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alƙawarin Biyan Ragowar Kuɗin Tallafin Albashi Kafin 15 Ga Agusta
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnatin Tarayya Ta Yi Alƙawarin Biyan Ragowar Kuɗin Tallafin Albashi Kafin 15 Ga Agusta

Gwamnatin Tarayya ta tabbatar wa ma'aikatan gwamnati cewa za ta fara biyan ragowar kuɗin tallafin albashi (Wage Award) kafin 15 ga watan Agusta, yayi...

Read More
Najeriya Ta Nemi Goyon Bayan Kanada Wajen Zamantar da Tsarin Wutar Lantarki
Labaran Ketare, Babban Labari

Najeriya Ta Nemi Goyon Bayan Kanada Wajen Zamantar da Tsarin Wutar Lantarki

Hukumar Nigerian Independent System Operator (NISO) da Babbar Hukumar Jakadancin Kanada a Najeriya sun tattauna kan hanyoyin haɗin gwiwa da za su tai...

Read More
Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku
Labaran gida, Babban Labari

Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali Ta Ladabtar da Jami'ai Uku

Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya (Nigerian Correctional Service) ta ɗauki matakin ladabtarwa kan wasu jami'ai uku bayan da wani fursuna ya yi...

Read More
Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace
Labaran gida, Babban Labari

Gwamnatin Kwara Ta Sanar da Ceto Mutane 176 da Ƴan Bindiga Suka Sace

Gwamnatin Jihar Kwara ta sanar da cewa an ceto mutane 176 da ƴan bindiga suka sace a harin da suka kai kan al'ummomin Woro da Nuku da ke ƙaramar huk...

Read More
Kuwait Ta Rufe Makarantar Ƴan Iran Kaɗai da Ke Ƙasar
Babban Labari

Kuwait Ta Rufe Makarantar Ƴan Iran Kaɗai da Ke Ƙasar

Mahukuntan Kuwait sun ba da umarnin rufe makarantar ƴan Iran guda ɗaya tilo da ke ƙasar, bayan tashin hankalin da ya biyo bayan rikicin Gabas ta Ts...

Read More
Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma
Labaran Ketare, Tsaro

Sojojin Kamaru Sun Musanta Zargin Kashe Fararen Hula a Yankin Kudu maso Yamma

Rundunar sojin Kamaru ta musanta zargin cewa jami'anta sun kashe fararen hula tare da lalata dukiyoyi yayin wani samame da suka kai a yankin Kudu maso...

Read More
Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa
Labaran gida, Babban Labari, Siyasa

Tinubu Ya Umarci EFCC Ta Nemi A Buɗe Asusun Gwamnatin Jihar Osun Cikin Gaggawa

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci Hukumar Yaƙi da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Ta'annati (EFCC) da ta gaggauta komawa kotu domin n...

Read More
Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro
Lafiya

Gwamnatin Kano ta dakatar dukan aiyukan bada rigakafin zazzabin cizon sauro

Gwamnatin Jihar Kano ta amince da dakatar da dukkan ayyukan Shirin Rigakafin Zazzabin Cizon Sauro a faɗin jihar nan take, domin tabbatar da gaskiya, ...

Read More
An Safarar Uranium Har Tan Dubu 5 Daga Congo Zuwa China a Asirce
Labaran gida, Babban Labari

An Safarar Uranium Har Tan Dubu 5 Daga Congo Zuwa China a Asirce

Wani bincike da kafar yaɗa labarai ta Lighthouse Reports tare da jaridar Financial Times suka wallafa a ranar 30 ga Yuli, ya yi zargin cewa an fitar ...

Read More
Kamaru Ta Haramta Zirga-Zirgar Jiragen Ruwa Tsakaninta da Najeriya Bayan Mummunan Hatsari
Labaran gida, Babban Labari

Kamaru Ta Haramta Zirga-Zirgar Jiragen Ruwa Tsakaninta da Najeriya Bayan Mummunan Hatsari

Hukumomin Kamaru sun haramta safarar fasinjoji da jigilar kayayyaki ta ruwa tsakanin ƙasar da maƙwabciyarta Najeriya, bayan wani mummunan hatsarin j...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka