A kalla mutane 20 ne suka mutu yayin da Sama da 100 suka yi batan dabo a mahadar kogunan Kasai da Sankuru dake tsakiyar kasar Congo
Mahukunta kasar ta Cango sun ce mutane 80 ne aka iya tseratarwa zu yanzu.Ana ci gaba da bincike da sa ran ko za a samu wasu da rai bayan wannan haÉ—ar...
Read More