YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Shugaban KanInvest Ya Karɓi Tsoffin Shugabannin PDP 11 Da Suka Koma APC
Labaran gida, Kasuwanci

Shugaban KanInvest Ya Karɓi Tsoffin Shugabannin PDP 11 Da Suka Koma APC

Shugaban Hukumar Bunƙasa Zuba Jari ta Kano (KanInvest), Dr. Muhammad Nazir Halliru, ya karɓi tawagar tsoffin shugabannin jam’iyyar PDP daga mazabu...

Read More
NERC Ta Rushe Kwamitin Gudanarwar Kaduna Electric
Labaran gida, Kasuwanci

NERC Ta Rushe Kwamitin Gudanarwar Kaduna Electric

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, NERC, ta rushe kwamitin gudanarwar kamfanin rarraba wutar lantarki na Kaduna Electric, sakamakon matsalar ...

Read More
Darajar Hannayen Jari Ta Najeriya Ta Haura Naira Tiriliyan 150
Kasuwanci

Darajar Hannayen Jari Ta Najeriya Ta Haura Naira Tiriliyan 150

Ƙungiyar Kasuwar Hannayen Jari ta Najeriya (NGX Group) ta bayyana cewa darajar kasuwar kamfanonin da aka jera a kasuwar hannayen jari ta ƙaru daga k...

Read More
Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Tarar Dala Miliyan 567 Kan Gazawar Kare Lafiyar Yara
Babban Labari, Kasuwanci

Kotu Ta Ci Kamfanin Meta Tarar Dala Miliyan 567 Kan Gazawar Kare Lafiyar Yara

Wata kotu a Amurka ta ci kamfanin Meta, mai mallakar shafukan Facebook da Instagram, tarar dala miliyan 567 saboda gazawarsa wajen kare lafiyar yara d...

Read More
Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Ƙaddamar da Tsarin Sectional Titling na Farko a Najeriya Domin Ƙarfafa Mallakar Kaddarorin Kasuwanci
Kasuwanci

Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Ƙaddamar da Tsarin Sectional Titling na Farko a Najeriya Domin Ƙarfafa Mallakar Kaddarorin Kasuwanci

Shirin na gudana ne ta hanyar haɗin gwiwa tsakanin Kaduna Markets Development and Management Company (KMDMC) da Kaduna Geographic Information Service...

Read More
Farashin Ɗanyen Mai Ya Faɗi Bayan Ci Gaban Tattaunawar Amurka da Iran
Babban Labari, Kasuwanci, Labaran Ketare

Farashin Ɗanyen Mai Ya Faɗi Bayan Ci Gaban Tattaunawar Amurka da Iran

Farashin ɗanyen mai a kasuwannin duniya ya ci gaba da raguwa, inda ya kai mafi ƙarancin mataki cikin kusan makonni uku, bayan manyan jami'an gwamnat...

Read More
Air Peace Ta Ƙaddamar da Sabbin Hanyoyin Jirage Zuwa Ƙasashen Yammaci da Tsakiyar Afirka
Kasuwanci

Air Peace Ta Ƙaddamar da Sabbin Hanyoyin Jirage Zuwa Ƙasashen Yammaci da Tsakiyar Afirka

Kamfanin sufurin jiragen sama na Air Peace ya faɗaɗa ayyukansa a yankin Afirka bayan ƙaddamar da sabbin hanyoyin zirga-zirga daga Legas zuwa Bamako...

Read More
Manyan Kamfanonin Mai Sun Samu Ribar  Yayin Rikicin a Iran
Kasuwanci

Manyan Kamfanonin Mai Sun Samu Ribar Yayin Rikicin a Iran

Manyan kamfanonin mai a duniya sun ba da rahoton ribar da ba su taɓa samu ba, sakamakon tashin farashin danyen mai da ya biyo bayan rikicin Iran.Kamf...

Read More
OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba
Kasuwanci

OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba

Ƙasashen da ke cikin ƙungiyar OPEC+, waɗanda suka haɗa da Saudiyya da Rasha, sun amince da ƙara yawan haƙar ɗanyen mai da ganga dubu 188 a kowa...

Read More
Turkiyya na shirin taimaka wa Nijeriya wajen bunƙasa masana'antar ƙera jiragen ruwa
Babban Labari, Kasuwanci

Turkiyya na shirin taimaka wa Nijeriya wajen bunƙasa masana'antar ƙera jiragen ruwa

Turkiyya na ƙara faɗaɗa masana'antar ƙera jiragen ruwa, yayin da take shirin taka muhimmiyar rawa wajen taimaka wa Nijeriya cimma burinta na ƙera...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka