Lauyoyin Gwamnatin Jihar Kwara Sun Shiga Yajin Aiki Kan Rashin Biyan Alawus
Lauyoyin da ke aiki a Ma'aikatar Shari'a ta Jihar Kwara sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani, sakamakon zargin rashin biyan wasu alawus da suke bin...
Read More
Lauyoyin da ke aiki a Ma'aikatar Shari'a ta Jihar Kwara sun fara yajin aiki na sai baba-ta-gani, sakamakon zargin rashin biyan wasu alawus da suke bin...
Read More
Gwamnatin Najeriya, ta hannun Ofishin Jakadancinta da ke Johannesburg, ta yi Allah wadai da kisan wani ɗan ƙasar, Ibeh Chika Simon, wanda ya rasa ra...
Read More
Ƙungiyar kare haƙƙin bil'adama ta Human Rights Watch (HRW) ta yi gargaɗin cewa ayyukan hako mai da kamfanin Perenco ke gudanarwa a yankin Muanda d...
Read More
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NDC, Peter Obi, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya haƙura da neman wa'adi na biyu a zaɓen shekarar ...
Read More
Shugaban Ƙaramar Hukumar Dawakin Tofa, Hon. Anas Muƙhtar Danmaliki, ya jagoranci bikin raba takardun shaidar ɗaukar aiki ga mutane 137 da Gwamnatin...
Read More
Wani babban jami'in kungiyar ISWAP mai kula da harkokin kudi ya mika wuya ga dakarun Operation Hadin Kai a Jihar Borno, sakamakon ci gaba da hare-hare...
Read More
Gwamnatin Ghana ta sanar da cewa karin 'yan ƙasarta 1,000 da ke aiki a matsayin baƙin haure a Afirka ta Kudu za su fara komawa gida a ranakun Lahadi...
Read More
Gwamnatin Jihar Sokoto ta bayyana cewa ba ta da wata alaƙa da wani mai sihiri da aka fi sani da suna Mai Shaho, bayan wani faifan bidiyo da ya bazu a...
Read More
Amurka da Iran sun mayar da martani mai kyau ga wata shawarar sasanci da ƙasashen Pakistan da Qatar suka gabatar domin kawo ƙarshen rikicin da ke ts...
Read More
Wasu da ake zargin 'yanbindiga ne sun sace wani alkalin babbar kotun Jihar Kebbi, Mai Shari'a Faruku Hassan Bunza, a gidansa da ke kan titin Zogirma a...
Read More