YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen
Wassani

Ina da burin komawa jami'a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala harkokin kwallon kafa - Victor Osimhen

Tauraron ƙungiyar Super Eagles ta Najeriya, Victor Osimhen, ya bayyana cewa yana da burin komawa jami’a domin ci gaba da karatu bayan ya kammala ra...

Read More
Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa
Siyasa

Jamian yan sanda sun shirya gurfanar da Adeniyi adeyemi mutumin da ya kirkiri hukumar bogi da sunan fadar shugaban kasa

Rundunar ’Yan Sandan Najeriya za ta gurfanar da Adeniyi Adeyemi a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ranar Talata bisa zargin kafa wata hukumar ...

Read More
Gwamnatin kano ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da zagon kasa ga kokarinta na wadata asibitocin kano da magunguna
Lafiya

Gwamnatin kano ta sha alwashin hukunta duk wanda aka samu da zagon kasa ga kokarinta na wadata asibitocin kano da magunguna

Shugaban hukumar Samar da magunguna ta Jihar Kano Pharm. Ghali Sule ne ya bayyana hakan ga manema Labarai, a yayin kaddamar da shirye shiryen da hukum...

Read More
Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin kara kudin jarrabawar WAEC da NECO ga daliban sakandire ta kasar
Babban Labari

Gwamnatin tarayya ta dakatar da shirin kara kudin jarrabawar WAEC da NECO ga daliban sakandire ta kasar

Gwamnatin Tarayya ta sanar da dakatar da shirin ƙara kuɗin jarabawar Hukumar Shirya Jarabawar Kammala Makarantun Sakandare ta Yammacin Afirka (WAEC)...

Read More
FIFA na duba yiwuwar fadada gasar Kofin Duniya zuwa kasashe 64
Wassani

FIFA na duba yiwuwar fadada gasar Kofin Duniya zuwa kasashe 64

Shugaban Hukumar Kwallon Ƙafa ta Duniya (FIFA), Gianni Infantino, ya bayyana cewa hukumar na duba yiwuwar faɗaɗa gasar Kofin Duniya ta FIFA zuwa ƙ...

Read More
Dakarun Najeriya sunyi nasarar hallaka fitaccen dan bindiga a Zamfara Kachalla Sani Yellow
Tsaro

Dakarun Najeriya sunyi nasarar hallaka fitaccen dan bindiga a Zamfara Kachalla Sani Yellow

Sojojin Najeriya sun hallaka fitaccen jagoran ’yan bindiga, Kacalla Sani Yellow, a yayin wani mummunan artabu da suka yi da ’yan bindiga a Ƙarama...

Read More
Kara kudin jarabawar WAEC da NECO zai kara yawan yaran da ba sa zuwa makarant a Najeriya- Atiku
Siyasa

Kara kudin jarabawar WAEC da NECO zai kara yawan yaran da ba sa zuwa makarant a Najeriya- Atiku

Tsohon mataimakin Shugaban kasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya soki rahotannin da ke cewa Gwamnatin tarayya ta ...

Read More
Wannan kamen ya biyo bayan wani kwantan ɓauna da maharan suka yi wa jami'an tsaro, amma dakarun suka fatattake su.
Labaran Ketare, Babban Labari

Wannan kamen ya biyo bayan wani kwantan ɓauna da maharan suka yi wa jami'an tsaro, amma dakarun suka fatattake su.

Hukumomin tsaron Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasara a yankin Diffa da ke kudu maso gabashin kasar, inda dakarun haɗin gwiwa suka yi nasarar c...

Read More
Jami'an tsaro a zamfara sun kashe kacalla sani yellow, kasurgumin Dan ta'adda
Tsaro

Jami'an tsaro a zamfara sun kashe kacalla sani yellow, kasurgumin Dan ta'adda

Mafarauta da hadin gwiwar rundunar JTF sun kashe wani fitaccen shugaban ‘yan bindiga da aka fi sani da Kachalla Sani Yellow.An kashe shugaban ‘yan...

Read More
Tarihin Kafuwar Rundunar Sojin Najeriya: Daga Hausawa 18 Zuwa Ɗaya Daga Cikin Manyan Rundunonin Afirka
Labaran gida, Tsaro

Tarihin Kafuwar Rundunar Sojin Najeriya: Daga Hausawa 18 Zuwa Ɗaya Daga Cikin Manyan Rundunonin Afirka

Rundunar Sojin Najeriya tana da dogon tarihi wanda ya samo asali tun zamanin mulkin mallakar Birtaniya. Abin mamaki, kafuwar rundunar ta fara ne da wa...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka