YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Jirgin tankar man ƙasar Koriya da ke ɗauke da ɗanyen mai ya ratsa ta mashigar Hormuz tare da haɗin kan hukumomin Iran.
Labaran Ketare

Jirgin tankar man ƙasar Koriya da ke ɗauke da ɗanyen mai ya ratsa ta mashigar Hormuz tare da haɗin kan hukumomin Iran.

Ministan harkokin wajen Koriya ta Kudu, Cho Hyun, ya ce a ranar Laraba wani jirgin tankar man ƙasar Koriya da ke ɗauke da ɗanyen mai ya ratsa ta ma...

Read More
Nijeriya ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan mutuwar mutane 88 a Congo
Labaran gida, Lafiya

Nijeriya ta tsaurara sa ido kan cutar Ebola bayan mutuwar mutane 88 a Congo

Hukumar Kula da Cututtuka Masu Yaɗuwa ta Nijeriya (NCDC) ta sanar da tsaurara matakan sa ido da bincike a dukkan iyakokin ƙasar da filayen jiragen s...

Read More
Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.
Babban Labari, Siyasa

Pantami ya janye daga zaɓen fidda gwani na jam’iyyar APC na gwamna a jihar Gombe, sakamakon zargin take dokokin zaɓe.

Tsohon Ministan Sadarwa da Tattalin Arzikin Zamani na Nijeriya, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami, ya janye takararsa daga zaɓen fidda gwani na jam’i...

Read More
Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe
Babban Labari, Siyasa

Tsohon minista Sa'idu Ahmed Alkali ya janye daga takarar fidda gwani a jihar Gombe

Tsohon ministan sufuri kuma ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a jam’iyyar APC, Sa'idu Ahmed Alkali, ya sanar da janye kansa daga shiga zaɓen fidda g...

Read More
FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya
Lafiya

FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile yaduwar cutar Ebola bayan bullarta a wasu sassan Afirka ta Tsakiya

Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Najeriya, FAAN ta ɗauki tsauraran matakan kariya a dukkan filayen jiragen saman ƙasa da ƙasa domin dakile y...

Read More
Dele Momodu na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, dole su haɗa kai maimakon rarrabuwa a kan kayar da Tinubu a zaɓen 2027
Labaran gida, Siyasa

Dele Momodu na jam’iyyar ADC ya bayyana cewa, dole su haɗa kai maimakon rarrabuwa a kan kayar da Tinubu a zaɓen 2027

Jigo a jam'iyyar ADC Dele Momodu ya bayyana hakan ne yayin wata hira da gidan talabijin na Channels.Inda ya ce, muddin ‘yan adawa na son kayar da Ti...

Read More
Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa
Labaran gida, Babban Labari

Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa

Tsohon ministan tsaro, Theophilus Danjuma, ya bayar da gudunmawar Naira biliyan 3 yayin ƙaddamar da littafin tarihin tsohon shugaban ƙasa, Yakubu Go...

Read More
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,
Labaran Ketare, Babban Labari

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa shugaban Amurka Donald Trump dangane da goyan bayan da ya ke bai wa ƙasar,

Sanarwar haɗin gwuiwar tsakanin sojin Najeriya da kuma rundunar sojin Amurka dake Afirka ta ce, al-Minuki da aka kashe ne ke taimakawa wajen harkokin...

Read More
China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya
Labaran Ketare

China Da Rasha Sun Haɗa Baki Wajen Sukan Manufofin Amurka A Duniya

Bayan wata gagarumar tattaunawa da ta gudana tsakanin Shugaba Xi Jinping da takwaransa Vladimir Putin, kasashen China da Rasha sun fito fili sun kalub...

Read More
Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran
Labaran Ketare

Masu Sayen Motocin Lantarki Sun Ƙaru Da Kashi 28% Sanadiyyar Rikicin Iran

Hukumar kula da makamashi ta duniya ta ce yaƙin Iran ya janyo ƙaruwar sayen motoci masu amfani da lantarki a duniya da kusan kashi 28 cikin 100.Huku...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka