YANZU HAKA
Kasance da Labarai

Dandalin Labarai

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta
Labaran gida, Tsaro

Sojoji Sun Kama Waɗanda Ake Zargi Da Kai Wa Dakarunsu Kwanton Ɓauna A Delta

Rundunar Sojin Najeriya ta ce dakarunta na Operation UDOKA sun kama wasu manyan mambobin wata ƙungiyar masu aikata laifuka da ake zargi da kai wa soj...

Read More
NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya
Labaran gida, Tsaro

NDLEA Ta Daƙile Yunƙurin Safarar Hodar Iblis Zuwa China Da Italiya

Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya, NDLEA, ta ce ta daƙile wani yunƙurin safarar hodar iblis zuwa ƙasashen China da Ital...

Read More
Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia
Labaran Ketare, Babban Labari

Mutum Biyar Sun Mutu, 41 Sun ɓace Bayan Jirgin Ruwa Ya Kama Da Wuta A Indonesia

Aƙalla mutum biyar ne suka rasa rayukansu, yayin da wasu 41 suka ɓace bayan wani jirgin ruwa ɗauke da sama da fasinjoji 250 ya kama da wuta a tekun...

Read More
Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers
Labaran gida, Tsaro

Sojin Ruwa Sun Ƙwace Lita 87,000 Na Dizel Da Aka Tace Ba Bisa Ƙa'ida Ba A Rivers

Rundunar Sojin Ruwan Najeriya ta ce ta gano wata matatar man fetur ta bogi tare da ƙwace kimanin lita 87,000 na dizel da ake zargin an tace ba bisa ...

Read More
Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai
Labaran gida, Babban Labari, Tsaro

Sojoji Sun Ce Wasu Mayaƙa A Kudu Maso Gabas Sun Fara Miƙa Makamai

Rundunar Sojin Najeriya ta ce wasu mayaƙa a yankin Kudu maso Gabas sun fara ajiye makamansu da kansu sakamakon matsin lambar da dakarun soji ke ci ga...

Read More
OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba
Kasuwanci

OPEC+ Ta Amince da Ƙara Haƙar Mai Daga Watan Satumba

Ƙasashen da ke cikin ƙungiyar OPEC+, waɗanda suka haɗa da Saudiyya da Rasha, sun amince da ƙara yawan haƙar ɗanyen mai da ganga dubu 188 a kowa...

Read More
INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027
Siyasa

INEC Ta Fara Nuna Takardun Shaidar Karatu Da Bayanan 'Yan Takarar Shugaban Ƙasa Na Zaɓen 2027

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta fara nuna wa jama'a takardun shaidar karatu da bayanan sirri na 'yan takarar shugaban ƙasa da mataim...

Read More
Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji
Babban Labari, Tsaro

Matar Babban Jami'in Kuɗaɗen ISWAP Da Ɗanta Sun Miƙa Wuya Ga Sojoji

Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana cewa matar wani babban jami'in kula da harkokin kuɗaɗen ƙungiyar ISWAP, tare da ɗanta mai shekara 11, sun miƙa...

Read More
Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa
Babban Labari, Siyasa

Obasanjo: Zaɓen Atiku a Matsayin Mataimakina Shi Ne Babban Kuskuren Da Na Taɓa Yi A Siyasa

Legas – Tsohon Shugaban Ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa babban kuskuren da ya taɓa aikatawa a rayuwarsa ta siyasa shi ne zaɓen Atiku Abu...

Read More
Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce
Nishadi

Waƙar Siyasar Rarara Kan Pantami Ta Jawo Ce-ce-ku-ce

Sabuwar waƙar siyasa da fitaccen mawaƙin Hausa Dauda Kahutu Rarara ya saki ta jawo muhawara a kafafen sada zumunta bayan ta ƙunshi zarge-zarge kan ...

Read More

Shirye-shiryen Kai Tsaye

Yanzu Haka